Video: Dadin Kowa Sabon Salo Episode 63 Arewa24 - BESTAREWA BlOG

Header Ads

Video: Dadin Kowa Sabon Salo Episode 63 Arewa24

<
Video : Domin kallon cigaban shirin dadin kowa na satin da ya wuce ku kasance damu domin kalla.
A Cikin wannan Satin
Yayin da Adama ta ci gaba da tsintarkanta a tsaka mai wuya, Bayan daKamaye ya iy mata korar kare daga gidansa a yanu ta fara
laluben hanyar da zata bi domin ganin an sulhunta tsakaninsu sai dai yunkurin neman sulhun tana kokarin jefa kanta a cikin wata sabuwar
sarkakiyar mai wuyar fita.
     Link     DOWNLOAD VIDEO HERE
     
  Vidmate  DOWNLOAD VIDEO HERE

No comments

Theme images by friztin. Powered by Blogger.