[Video] Dadin Kowa Sabon Salo Episode 62 Arewa24 - BESTAREWA BlOG

Header Ads

[Video] Dadin Kowa Sabon Salo Episode 62 Arewa24

<
Domin kallon cigaban shirin dadin kowa na satin da ya wuce.
A SATIN Da yagabbdta:
Rana tsaka Malam Nata’ala ya hadu da gamonsa bayan da wani tsohon dan dambe ya ziyarce shi.
Danliti Shagon gabas ya zo ne domin ya tafi da dansa Datalle, sai dai an nemi Dantalle sama da kasa an rasa, wanda hakan ya jefa Malam Nata’ala cikin Cakwakiya.
atcl
Acikin wannan satin kuma kawai kusha Kallo lafiya.


   
        DOWNLOAD VIDEO HERE

   

No comments

Theme images by friztin. Powered by Blogger.