[Music+Video] Abdul D One -Duk Inda Zanje - BESTAREWA BlOG

Header Ads

[Music+Video] Abdul D One -Duk Inda Zanje

<
Music : Sabuwar wakar abdul d one kenan mai suna ” Duk Inda Zanje” to duk inda zaije ba zai manta da itaba komai ya jawo haka?.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Duk inda zanje bana nisa sai da masoyiya
– Duk inda zanje bana nisa sai da masoyina
– Tafiyar yaroo ho tatace farko a takaice
– A cikin taro ho babba shin farko gun furta zance
– Ni’imar Allah ce ya shirya barawo maiyin kwace
atcl
– Taho muje
– Hannuwana kwance
– Bakina karkarwa a takaice
– Zan fadamaka zance
– Amma sai ka taba wancen ice

          DOWNLOAD MUSIC HERE

No comments

Theme images by friztin. Powered by Blogger.