[Music] Saniyon M Inuwa -Tambarin Masoya - BESTAREWA BlOG

Header Ads

[Music] Saniyon M Inuwa -Tambarin Masoya

<
Music : Sabuwar wakar Saniyon M Inuwa Mai suna ” Tambarin Masoya ” domin bawa masoya nishadi a koda yashe da faranta ranku kawai kuke kasancewa damu a koda yaushe ba kakkautawa zamuyi ta suburbudomuku.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Ku bigamin sauti hausawa sunce ra’ayi riga
– Na biyo wata bebi taki kulani tana taimin yanga
– In kinyi tunani ai kwalla itace asalin langa
– Duk wanda yasoki bishi ki kyale wadanda suke burga
– Banda zance sai naki
– So da kauna nabaki
– Farin cikina inganki
– Zuciyata ba kamarki
    DOWNLOAD MUSIC HERE

1 comment:

Theme images by friztin. Powered by Blogger.