Music : [Music] Ali Show -BanKwana - BESTAREWA BlOG

Header Ads

Music : [Music] Ali Show -BanKwana

<
Music :: Sabuwar wakar alishow mai suna ” Bankwana ” daya daga cikin wakokin album din zance wanda mawakin ya fitar sabo da ku masoya ku nishadantu kada kubari abaku labari.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Bankwana da masoyi zafi gareshi
– Inhar zaya rike to sai kabishi
– Inda dai kaje zan bika
– Tunda nai rashin matsayinka
– Kinzama ni nazama ke jinin jikina kece
– Alkawari shina rika ciwon jiki ya warke
– Baza naso murabeba ka daina ban kwana
– Rashinka kwallah cikin idanuna
– Kataidani koda bazaka dawoba

      DOWNLOAD MUSIC HERE

No comments

Theme images by friztin. Powered by Blogger.