[Music] Isah Ayagi -Nayi Gamo - BESTAREWA BlOG

Header Ads

[Music] Isah Ayagi -Nayi Gamo

<
Music ::  Sabuwar wakar Isah ayagi mai suna ” Nayi Gamo ” to ko damai yayi gamo kawai saiku saurari wakar domin kuji abinda mawakin yazo muku dashi.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Nayi gamo
– Nida rabo
– Nida masoyiya da sonta nake kwana
– Nayi samu dake
– Kin zamanto tawa
– Bantsaya sai dake
– Ke nake nunawa
– Bani gu infake
– Inyo hutawa
– Kinyi dashe
– Babu kushe
– Kin malak zuciyata mai sona

     DOWNLOAD MUSIC HERE

No comments

Theme images by friztin. Powered by Blogger.