[Music] Isah Ayagi -Makullin Zuciya - BESTAREWA BlOG

Header Ads

[Music] Isah Ayagi -Makullin Zuciya

<
Music :  Sabuwar wakar isah ayagi kenan mai suna ” Makullin Zuciya ” waka mai dauke da tausayi na saukin soyayya ga masoya hmmm sai dai kawai kun saurareta zakuji.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Mutu karaba dani dake
– Nayi aniyar zama dake
– Babu mai rabamu ni dake
– Ke naba makullin zuciya
– Rana wata shaida suke ni naki ne
– Da za’a tsaga jiki sunanki ne
– In mutuwar fuji’a tazo sanadinki ne
– Maza kama hannuna
– Ki taho ta damana
– Da zan rasaki masoyi ranarko zan bar duniya

      DOWNLOAD MUSIC HERE

No comments

Theme images by friztin. Powered by Blogger.