Music :: Sabuwar wakar Alishow mai suna ” Abar Sona ” gaskiaya wakar ba laifi tayi dadi sosai saima idan mai saurare yajita duk wakokin cikin album din zance ba wakar banza kada dai ku sake su wuceku maza ka garzaya kasuwa domin siyan naku Album din Na mawaki Ali Show mai suna ” Zance “.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Haba haba zo abar sona
– Kece daya tal cikin raina
– Inbaki bazana hauraba tunanina yana kanki
– Na dace wanda ke sona
– Yau ya cika duka burina
– Dakai daya zana zaunawa bazan cima amana ba
– Komai na fada ana yarda inkan sone
– Kukan yar kurciya ance jawabi ne
– Abinda yasanya rai kwallah abinki ne
– Na rayu dake cikin kauna
– Bazai zammin asara ba
For promote your song contact to me 08069645969
DOWNLOAD MUSIC HERE
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Haba haba zo abar sona
– Kece daya tal cikin raina
– Inbaki bazana hauraba tunanina yana kanki
– Na dace wanda ke sona
– Yau ya cika duka burina
– Dakai daya zana zaunawa bazan cima amana ba
– Komai na fada ana yarda inkan sone
– Kukan yar kurciya ance jawabi ne
– Abinda yasanya rai kwallah abinki ne
– Na rayu dake cikin kauna
– Bazai zammin asara ba
For promote your song contact to me 08069645969
DOWNLOAD MUSIC HERE
EmoticonEmoticon