[Music] Ali Show -Yar Fulani - BESTAREWA BlOG

Header Ads

[Music] Ali Show -Yar Fulani

<
Music ::  Sabuwar wakar Alishow mai suna ” Yar Fulani ” tana daga cikin wakokin da sukazo a sabon album dinsa mai suna ” Zance” nace kada ku bari ya wuceku kuje ku nemi naku a kasuwa.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Yar asalin fulani nafisa yau sanadinki zanje ruga
– Inkika bani sanda muje kiwo shanu suna nan gida
– Yar asalin fulani nafisa ina tsorar marar gaskiya
– Kaga kabar matsamin ina kiwo shanunmu zankai gida
– Ba laifi bane ba ginin soyayya zanasa marmara
– Miyatu yar fulani idan nasha yunwa kiban fura
– Gani rigarku zan fara kiwo bana wahalar maddara
– Sani cikin masoyanki zancen so a cikinsa ba gargada
      DOWNLOAD MUSIC HERE

No comments

Theme images by friztin. Powered by Blogger.