[Music] Abdul D One -Daga Satar Kallo - BESTAREWA BlOG

Header Ads

[Music] Abdul D One -Daga Satar Kallo

<
Music ::  Sabuwar wakar Abdul D One Mai suna ” Daga Satar Kallo ” kawai ku kasance damu a koda yaushe domin samun wakoki masu ratsa zuciya na soyayya da fadakarwa harma da nishadantarwa.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Daga satar kallo kalloh – Kallo kallo
– Daga satar kallo soyayyarki a zuciya ta bullo
– Nima daga satar kallo soyayyarki a zuciya ta baullo
– Inada budurwata wace nakeso inganta
atcl
– Tanayin tatata nane nuna mata kaunata
– Yaki zomu kallo kallo kalloh
– Yaki zo mu kallo kallon soyayya yan mata
– Salo salone Soyayya kowa da nashi
– Fage na yaki ba a rike wuka da mashi






       DOWNLOAD MUSIC HERE

No comments

Theme images by friztin. Powered by Blogger.