Video :: -Dadin kowa sabon salo episode 59 Arewa24 - BESTAREWA BlOG

Header Ads

Video :: -Dadin kowa sabon salo episode 59 Arewa24

<
Video :  DANBABA ya shiga hannu, ko wane mataki ALH BUBA zai dauka? Asirin ADAMA ya tonu a gaban KAMAYE kuma KAMAYE ya dau zafin da bai taba dauka ba. KYAUTA ta hadiyi kaya daga wurin su GAYE wadda ta makale mata. Su IB sun sa himmar yaki da abinda ya addabi al’umarsu. BINTU tayi nisa bata jin kira, inda IB yake kokarin ceto ‘yar’uwarsa.         DOWNLOAD VIDEO HERE

No comments

Theme images by friztin. Powered by Blogger.