Saturday, 16 June 2018

Sabuwar Waka:- Baban Chinedu Baba Buhari 2019 Maza, Mata

Music :: Assalamu Alaikum Maziyartan Wannan Shafi Namu Na Pressloaded. Com Barkan Ku Da Wannan Lokaci.
Ayau Mun Dauke Da Wannan Sabuwar Waka Wadda (Baban Cinedu) Yayima Baba Buhari Ta Tsayawara Takara 2019.
Babu Shakka Babban Chinedu Yayi Amfani Da Hazaka Da Kaifin Ilimi Don Ganin Ya Fahimtar Da Jama’a Kan Su Tsaya Su Zabi Baba Buhari.
Ga Dai Wakar Nan Sai Ku Sauketa Ku Saurari Mawakin Naku Masoyin Ku Da Baba Buhari.
     DOWNLOAD MUSIC HERE


EmoticonEmoticon