Sunday, 10 June 2018

Music : Auzyn waka kibani so nima nabaka so

Music : assalamu alaikum yan uwa da abokan arzuka a yau muna dauke da waka wani mawaki daya daga chikin mawakan kannywood  mai suna auzyn waka  da wakar kibani so Nima na baki


Ga wasu baituka daga chikin wakar taxaKibani so nima nabakiso


Kibani wajan kwana

Kauna zana baka

Kawo hannuka nabaka
Zoben kauna


Kabani so nima nabaka duk Indi zamuje ba zan sauyaba

Farin taken farin mini

Ayi sauraro lafiyaPls don't forget with share


        DOWNLOAD MUSIC HERE


EmoticonEmoticon