Hip hop music : young Dprince bako - BESTAREWA BlOG

Header Ads

Hip hop music : young Dprince bako

<
Music : assalamu alaikum yan uwa da abokan arzuka  a yau ma kamar kullum muna dauke da sabuwar waka Young Dprince bako

Gawasu ga daga chikin baitukan wakarKai jimana D'prince ne
Na tashi tsaye saiku bar zaune
If not mu kiraku da chi zaune
Back to the matter bude kunne
Na iso wajen wai wanene
Coz nayi shiga like subabane
I now told them ni dan kanone
CEO mai gidane           


       DOWNLOAD MUSIC HERE

No comments

Theme images by friztin. Powered by Blogger.