Sunday, 20 May 2018

Music : young D prince Fatima love

Music : sabuwar waka daga young D prince Fatima  love dake xan xauna.  Kaso mai sanka   young D prince daya daga chikin mawaka kannywood ko nace daya daga chikin mawaka Nigeria na arewachi Nigeria shine ya kawo muku sabuwar waka Fatima 

Ayanxu xaku iya sauraro mawakin Dan jin taxa basira dakuma yadda yayi waka ina kuke masoya to irin takuce  Ku ayi sauraro lafiya


Pls don't forget with share
      DOWNLOAD MUSIC HERE


EmoticonEmoticon