Music : sonikman if you leave me - BESTAREWA BlOG

Header Ads

Music : sonikman if you leave me

<
Music : sabuwar waka daga daya daga chikin mawaka arewachin Nigeria mai taken if you leave me daga bakin shahararen mawaki. Sonikman


 Idan kika barni ya xanyi da raina

Idan kika barni ni xanlalace

Idan kika barni ya xanyi da  kaina

Wasu kenan daga chikin wakar kudai 

Ayi sauraro lafiya


Pls don't forget with share

   
    DOWNLOAD MUSIC HERE

No comments

Theme images by friztin. Powered by Blogger.