Music: Shamsu Alale -Alkawarin Kauna - BESTAREWA BlOG

Header Ads

Music: Shamsu Alale -Alkawarin Kauna

<
Music : Sabuwar wakar shamsu alale mai suna ” Alkawarin Kauna ” wakar gaskiya ba karya muje zuwa alale lokaci ne gaskiya soyayya da…
KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Alkawarin kauna mun kulla babatun rabewa yanzu zumar sanki na lasa ke kadai nakeso
– Alkawarin kauna mun kulla babatun rabewa yanuz zumar sanka na lasa kai kadai nake so
– Alkawarinmu inmuka damke sanmu zaiyi rassa
– Inkikace ni kinka zabi dole zanci gasa
– Yanzu amanar kai na baki so kamar da wasa
– Yabi jini har jijiyata sanki yayi naso
– Albishiri zo bani goro kai kake tsumani
– Nai ado kazo mu zaga acikin furanni
– bani gudun kushe gun kowa in kana yabani
– Ka damke alkawari masoyi kai kadai nakeso


           DOWNLOAD MUSIC HERE

No comments

Theme images by friztin. Powered by Blogger.