Music: Isah Ayagi -Ga Amarya Ga Ango - BESTAREWA BlOG

Header Ads

Music: Isah Ayagi -Ga Amarya Ga Ango

<
Sabuwar wakar Isah Ayagi ” Ga Amarya Ga Ango Hadarin Nairori ” wakar kowane biki za a iya aiki da wannan wakar domin wakar tana bazawa kuma tayi dadi sosai saima kunsaurara.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Hadari nairori ga amarya ga ango hadarin nairori
– Nace ga amrya ga ango hadarin nairori
– Kudau turame mata ana bikin yar gata amarya ta dau wanka mu kaita rumfar girma gurin bikin yar mowa daga hadarin nairori nairori.
– Tabara ga wani almajirin mawaki yazo
– Bai iyaba yafito barar dan kanzo
– Tunda kaine kakeyi tabara yo dan mazo
– Babu karfi baji dakai ina dada kwazo
– Nai riko da mahaifin batulu babban gwarzo
– Najimu sakibu da sonsane nake shanawa hadarin nairori


       DOWNLOAD MUSIC HERE

No comments

Theme images by friztin. Powered by Blogger.