Saturday, 19 May 2018

Music: Ado Gwanja -Kwalla Da Fanteka

Music :  Sabuwar wakar ado gwanja mai suna “kwalla da fanteka” to mawakin mata kayan matanma ba a kyaleba kenan sai suma sun taka.
Yana muku barka da azumi da fatan kunsha ruwa lafiya
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Tunda ta kwalla tazo da mai kumbo muka dau yayi anan muka kyale fanteka Yar banza
– Nace tunda na dau kwalla na dau kumbo naci alwashin sai cinki ubanki fanteka Yar banza
– Nace idan dayace farko a lissafi
– Dole a bita abar batun canfi
– Kai maiyi shi yaga gaskiyar tsafi
– Amma kuma mai kwanon sha yafi kofi
– Sai dan dambe yake batun shafi
– Shi kuma wanzan bashi son yarfi
– Nace ado gwanja ne kubar haufi
– Kuma nasan zaku ganoni wata rana


       DOWNLOAD MUSIC HERE


EmoticonEmoticon