Video : Video: Dadin Kowa Sabon Salo Episode 50 Arewa24 - BESTAREWA BlOG

Header Ads

Video : Video: Dadin Kowa Sabon Salo Episode 50 Arewa24

<
Domin Kallon cigaba da chakwakiyar cikin shirin dadin kowa kawai ku biyomu.
A CIKIN WANNAN SATIN:-
Bayan da I.b ya furta cewa yana kaunar yar uwarsa Bintu a gaban mahaifinta Kawu Mala, daga baya ta sauya zani, bayan da janye batun Bintu ya maye gurbinsa da na Gimbiya, sai dai yin haka ke da wuya al’amurra suka sauya a gidan, wanda hakan ke kokarin haifar da gagarumar matsala.


LINK.   DOWNLOAD VIDEO HERE

Vidmet. DOWNLOAD VIDEO HERE

No comments

Theme images by friztin. Powered by Blogger.