Sunday, 29 April 2018

Video :Dadin Kowa Sabon Salo Episode 51 Arewa24

A SATIN DA YA GABATA:-
Bayan da I.b ya furta cewa yana kaunar yar uwarsa Bintu a gaban mahaifinta Kawu Mala, daga baya ta sauya zani, bayan da janye batun Bintu ya maye gurbinsa da na Gimbiya, sai dai yin haka ke da wuya al’amurra suka sauya a gidan, wanda hakan ke kokarin haifar da gagarumar matsala.
A CIKIN WANNAN SATIN:-
Kowa ya tuna bara bai ji dadin bana ba, Malam Kabiru ya tuno tare da yabawa Marigayiyar matarsa; wato Ladingo.
Hali ya fara fitowa a zaman Kyauta Dillaliya da kawarta Hafsatu tsohuwar matar tsohon soja.
Hafsatu ta jiyo Labarin da ya saka ta taje wajen tsohon sojan yin gaisuwa a rokon iri.
Harisu ya zama gogagge na wajen Goga!                     DOWNLOAD VIDEO HERE

VIDMETA   : DOWNLOAD VIDEO HERE  


EmoticonEmoticon