Video : Dadin Kowa Sabon Salo Episode 49 Arewa24 - BESTAREWA BlOG

Header Ads

Video : Dadin Kowa Sabon Salo Episode 49 Arewa24

<
A cikin shirin cigaba da dadin kowa na satin da yaga bata kawai ku antayomu
A SATIN DA YA GABATA:-
Za kuga yadda matar kamaye ta takura akan sai yaje ya samo abin da zasuci.
Bintu kuwa tana mura taje ta siyo exiplone maganin mura tasha har ta kai da tasha mari a wajan mahaifiyarta.
A CIKIN WANNAN SATIN:-
Inda zakuji yadda babar bintu tana wa mahaifin bintu maganar aurensu da IB.
Kawai Ku Biyomu Kusha Kallo LINK   DOWNLOAD VIDEO HERE

LINK.   DOWNLOAD VIDEO HERE

No comments

Theme images by friztin. Powered by Blogger.