Music: yusif zamani cele - BESTAREWA BlOG

Header Ads

Music: yusif zamani cele

<
Sabuwar waka daga yusif zamani daya data chikin mawaka Nigeria achikin wakarsa cele
Show din da babu ni kuce..babu celee
Studion da babu ni kuce...babu celee
Duk garin da babu ni kuce..babu celee
Kasuwar da babu ni kuce..babu celee

Sabuwar wakar Yusuf dan zamani mai suna kamar haka Cele daga kamfanin D.zamani musical studio


  Ayi sauraro lafiya


  DOWNLOAD MUSIC HERE

No comments

Theme images by friztin. Powered by Blogger.