Music : Isah Ayagi -Nafisa - BESTAREWA BlOG

Header Ads

Music : Isah Ayagi -Nafisa

<

Sabuwar wakar Isah Aygi Mai Suna ” Nafisa ” wakar yana bada labarin wata masoyiyarsa nafisa yar ba’ajo wato a garin nijar take bafilatana ce.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Nafisa
– Wayyo nafisa wayyo nafisa
– Kullum tanadin kisanyani farin cikine
– Indai na tunoki ni mai farra’a ne
– Innajiyo sunanki sai inkasa zaune
– Labari na zuciyata kece
– Dan samunki zuciya ta dace
– Koyaushe tabara zanwa godiya
– Dan shine yabani kyautar zinariya
– Nafisa mai farin idanu gangariya
– Kyakyawa cikar aji koba kwalliya      DOWNLOAD MUSIC HERE

No comments

Theme images by friztin. Powered by Blogger.