Wednesday, 4 April 2018

Music: Hamisu Breaker – Ummi

Sabuwar Wakar hamsiu breaker Dorayi kenan mai suna ” Ummi ” wakar ta soyayyace to gareku masu masoya ummi ga wakarku daga bakin dan kwalisa breaker.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Ummi Sarauniyaa
– Sanyin Idaniyaa Kece
– Karki Manta kauna tanabiyata
– Dan Allah gimiya ki juya
– Na taso da zantukana soyayya
– Tasanya inata kuka harda murya
– Wanda yajini sai yace menene
– Ni nasan abinda raina yakeyi
– Ammaki nake tsanata kika dauka
– Ga tsanani jibi jiki tamkar duka
– Dan haka baitikan gani sai doka
kUnji kadan daga ciki domin jin sauran wakokin kawai ku biyomu ku dakkota

      DOWNLOAD MUSIC HERE


EmoticonEmoticon