Nollywood:mawakiya di'ja ta haifi diya mace - BESTAREWA BlOG

Header Ads

Nollywood:mawakiya di'ja ta haifi diya mace

<
labarin nata ya zo da mamaki kasancewa bata nuna alamun tana dauke da juna biyu ba a cikin bidiyon wakar ta wanda ta fitar kwanan baya
Fitacciyar mawakiya Hadiza Blell wanda aka fi sani da Di'ja ta samu karuwar diya mace
Ta bayyana farin cikin ta da samun karuwan a shafin ta na kafar sada zumunta ta instagram tare yi ma masoyan ta godiya bisa goyon bayan da suke mata.
Kamar yadda ta sanar ta haifi diyar ranar juma'a 9 ga watan maris.

No comments

Theme images by friztin. Powered by Blogger.