MUSIC:New song by Ali Show ft Ado Gwanja Ga Wani Labari 2018 - BESTAREWA BlOG

Header Ads

MUSIC:New song by Ali Show ft Ado Gwanja Ga Wani Labari 2018

<
Ku Saukar Da Sabuwar Wakar Ali Show Da Ado Gwanja Ga Wani Labari
Bayan kwashe tsawon shekara guda cur ba'aji ɗuriyar mawaƙi Ali Show ba yau sai gashi ya sake ɓullowa da wata sabuwar waƙa mai taken ga wani labari
tare da shaharren mawaƙin zamanin nan Ado Gwanja inda suka wasa kansu cikin waƙar tare da caccakar makiyan su, da kuma nuna muhimman cin mawaƙa a cikin Al'umma
sannan kuma sunyi hannun ka mai sanda ga duk wanda ya takale su, suma zasuyi amfani da nasu harshen cikin kakkausar murya da tattausa wajan mayar masa da martani
Gadai waƙar nan ku saukar,

 Ayi Sauraro Lafiya

   DOWNLOAD MUSIC HERE

No comments

Theme images by friztin. Powered by Blogger.