Thursday, 8 March 2018

MUSIC: Umar M Sharif Sabuwar Rayuwa

Ku Saukar Da Sabuwar Wakar Mawaki Umar M Sharif Sabuwar Rayuwa
Waƙar sabuwar rayuwa waƙa ce dake ɗauke da muhimman darussa game da rayuwa
Ta yadda zata iya canza wa mutum a duk lokacin da baiyi tsammani ni, daga halin kunci zuwa na farin ciki, haka daga farin ciki zuwa baƙin ciki
Gadai kaɗan daga baitukan waƙar :-
-Amshi : Sabuwa ce rayuwa na tsinci kaina, duniya ce aka cewa makaranta
-Da fari Allah zan yiwa godiya ta, shi ya tsara min haka a rayuwa ta, duniya sabuwa gani accikin ta, kuma na sami kula an bani gata, rayuwa kai ka zamo garkuwa ta, gani nazo zan nuna godiya ta
-Dole ne inyi taimako da kan kaina, inda ba ayi samsam ba ƙya samu ba, rayuwa juyi shine yajjuyo kaina, akwai tausayi a cikin labarina, godiya daina kinji ƴar uwa ta, duniya ce haka takke makaranta
Gatanan ku saukar ku saurara kuji, Ayi Sauraro Lafiya


  DOWNLOAD MUSIC HERE


EmoticonEmoticon