MUSIC: New song by Umar M Sharif Kin Hadu Yan Mata - BESTAREWA BlOG

Header Ads

MUSIC: New song by Umar M Sharif Kin Hadu Yan Mata

<
Ku Saukar Da Sabuwar Wakar Mawaki Umar M Sharif Kin Hadu Yan Mata Daya Daga Cikin Wakokin Sabon Album
Ɗinda da suka fitar shida yaran sa mai suna Ƴar Budurwa Album tare da Abdul D One da Muhammad Melery
Ga Kadan Daga Baitukanta
AMSHI:- Kin haɗu ƴan mata, kinji mannu fata, soyayya na zo ki bani ki mai dani ɗan gata
-Kin haɗu ƴan mata, kinji mannu fata, soyayya na zo ki bani ki mai dani ɗan gata
-Bana yin ƙarya, lokaci ɗayya, sonki yai minni mamaya, kirani na shirya, gani kan hanya, gunki zanzo da soyayya, sako na zuciyya, sako na zuciyya bani yin ɓuya, zani nunawa duniya, na sako kaya, naci ƙwalliyya, na taho ne mu gauraya, ke nake kallo, hasken ki ya ɓullo, ya saka nayi ta zullo, ke zaki minni gata
-Kin haɗu ƴan mata, kinji mannu fata, soyayya na zo ki bani ki mai dani ɗan gata
-Dana nufo gunki kin kauce, zuciya tawa kin sace, inda zaki soni kin dace, ruwan Zuma ungo zaki ce, kina cikin raina, safiya dare rana, ko na mace babu raina da sonki zana ƙwanta
-Ɗan matsa baya kaji ɗan karya na wuce ma a tarayya, ba kajin kunya ka taho gaya, ni kake cewa soyayya, ka fara ma ɓuya ko a kan hanya bani so daina bibiya, na shige ƙwarya, kai kana baya kar kasa nai ashariya, ƙwarya tabi ƙwarya, gaye cire karya, daidai da kai je ku shirya, ni nayi ma rata
-Kin haɗu, ni nace kin haɗu, kin haɗu, kin haɗu, kin haɗu ƴan mata, ni dai kinji mannufa ta, soyayya na zo ki bani ki mai dani ɗan gata
Gadai waƙar nan ku saukar ku saurara,


ayi sauraro lafiya


   DOWNLOAD MUSIC HERE

No comments

Theme images by friztin. Powered by Blogger.