Saturday, 31 March 2018

Music : new song by Umar M Shareef – Zo Kusanta Dani

Music : Sabuwar Wakar Umar M Shareef Mai Suna ” Zo Kusanta Dani ” wakar gaskiya ba laifi tayi dadi sosai saima kun saurara.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Zo kusanta dani Zana Rayu dake
– Amanata kaina zana baki
– Zo kusanta dani Zana rayu da kai
– Amanata kaina zana baka
– Na aminta dake mu zauna rayutare
– In zakiyo zance ni kuma zan saurare
– In baki tukuici zabi da kanki balangu ko tsire
– Ki diba ki more
– Kaunace tasa komai zanyi miki
Kawai ku sankamota domin diban kalamai da baitoci    DOWNLOAD MUSIC HERE


EmoticonEmoticon