kannywood» KO Directors (John Woo) da (Aminu Saira) Basu Kai Gwamnatin Buhari Iya Shirya Film Ba. Inji Fati Muhammad - BESTAREWA BlOG

Header Ads

kannywood» KO Directors (John Woo) da (Aminu Saira) Basu Kai Gwamnatin Buhari Iya Shirya Film Ba. Inji Fati Muhammad

<
A yau ne gwamnatin shugaba muhammadu buhari ta karbi bakoncin yan matan dapchi da aka sace daga makaranta a cikin jahar adamawa,wannan gwamnati tayi iya kokarin ta na ganin ta ceto wannan yara daga hannun yan boko haram.
Amma ga abinda tsohuwar jarumar masana'antar Kanywood fati muhammad wanda itace Jakadiyar tsohun mataimakin shugaban kasa Atiku abubakar da ta ce.
"KO Directors (John Woo) da
(Aminu Saira) Basu Kai Gwamnatin Buhari Iya Shirya Film Ba..
.
Wannan Film Na 'Yan Matan dapchi
Yana kayatarwa
.
Muna Taya Iyayen Yaran Farin Cikin Dawo Musu Da Yaransu Kuma Allah Ya Kiyaye Mu Gaba Daya...
.
Shin Yaushe Za'a Kawo Karshen Film Din 'Yan Matan Chibok DYA Aka sace Koda Yake Baba dattijon Nan Da Baya Lefi Yace Acikin Kwana 100 Zai kwatosu har Yanzu Munji Shiru..
.
A MIKA MIN GAISUWA GA BABA BUHARI BABBAN DIRECTOR"

No comments

Theme images by friztin. Powered by Blogger.