Header Ads

Music:NEW SONG Ado Gwanja Ft Ali Show – Ga Wani Labari

<
Sabuwar wakar ado isa gwanja kenan tare dashi da ali show mai suna ” Ga Wani Labari ” wakar gaskiya tayi dadi sosai mu samman idan kun saurareta zauji dadinta.
GA DAI KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Kai kai kai ga wani labari
Ado gwanja ne kuma ga ali show gefe ga mamud mj mai ganga na doko sauti kuyi rawa Alee sama horibo kai
– Ga ado gwanja ga ali show mai waka na dawo mai babbar riga zauna kaji wakar yan hausa
– Ni nasan cewa mai hakuri ba zayayi kuka ba
– Allah na roka wanda yabani baza nai boyo ba
– Hasken taurari ba a rufeshi kamar baku gano ba
– Waka hanyata dan itane aka sanni kasar hausa
Kunji kadan daga baitin wakar sai ku sambadota donjin sauran.

  DOWNLOAD MUSIC HERE

No comments

'; (function() { var dsq = document.createElement('script'); dsq.type = 'text/javascript'; dsq.async = true; dsq.src = '//' + disqus_shortname + '.disqus.com/embed.js'; (document.getElementsByTagName('head')[0] || document.getElementsByTagName('body')[0]).appendChild(dsq); })();

Theme images by friztin. Powered by Blogger.