Friday, 23 February 2018

Music: New song Hamisu Breaker – Yabon Ma’aiki Dan Amin

Sabuwar wakar hamisu breaker dorayi mai suna ” Yabon Dan Amina ” wakar yabon ma’aiki gaskiya wakar tayi dadi sosai.
Kawai kuyi maza ku sambado wakar domin saurara.
KA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Ya shugaba ma’aikin Allah kure matsayi nima yabonka zanyo nura
– A Farko Allah nake sakawa
Mai ikon dake rabon iyawa
Ta’ala komai kake bayarwa
Kaban baiwa in yabon mafafi kowa
Yamin harshena sai ya zam nasarawa
– Ya Dan amina manzan Allah Shugaban nima yabonka zanyo nura
Ya Allah kayo salati maras adadi
A gun daha wanda babu zancen wa’adi
Yasa da sahabbansa har waliyai samadi
Kunji kadan daga baitin wakar yabon ma’aiki ta hamisu breaker dorayi.

  DOWNLOAD MUSIC HERE


EmoticonEmoticon