Music: Abdul D One – Kece Raini A So Sabuwar waka - BESTAREWA BlOG

Header Ads

Music: Abdul D One – Kece Raini A So Sabuwar waka

<
Sabuwar wakar mawaki abdul d one mai Suna ” Gareki Zana Kece Raini ” wakar soyayya mai ratsa zuciyar masoya domin basu nishadi kan soyayyarsu.
Gaskiya wakar tayi dadi sosai abdul d one golden voice ayi kawai.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Karbeni zana kece raini ke kika zam ganin idona

– Gareni zana kece raini yaki a sonka nai shiri

– Soyayya tayi mamaya zuciyata ta kama

– Karki min tambaya nidake taho mu soma

– Babu abin gardama ina dake wazana kama

– Masoyiyaaa kinshiga zuciya na rikeki a raina

– Babu magani kashiga raina kai ajiyar da bata buya

– Zan baka adanin dika sirrina bamaiji iya sanina

– Abarni nidakai zan zauna inyi rayuwa irinta kauna
Kunji kadan daga baitin wakar Abdul d one golden voice

   DOWNLOAD AUDIO HERE

No comments

Theme images by friztin. Powered by Blogger.