Video: Dadin Kowa Sabon Salo Episode 31 Arewa24 - BESTAREWA BlOG

Header Ads

Video: Dadin Kowa Sabon Salo Episode 31 Arewa24

<
Domin Ganin Cigaban shirin satin da yagabata na dadin kowa watocigaban episode 30 sai ku kasance tare damu.
To nasan kowa yasan abinda ya faru a satin da yagabata to yau ga cigabansa.
Acikin Wannan Satin:-
Hargitsi ya barke a gidan Malam Musa Tsohon Soja, bayan da likita ta tabbatar masa da cewa Hansatu bata da ciki,bayan daya kwashe tsawon watanni goma yana yi mata hidima.
Sai dai kuma duk da jajayen idanuwan da Malam Musa ya zare mata akan ta fice ta bar masa gidansa, Hansatu taja daga tace ba inda zata je, zama ma yanzu ta fara.
Shin yaya za a karke?


LINK 1 DOWNLOAD VIDEO HERE


LINK 2 DOWNLOAD VIDEO HERE

No comments

Theme images by friztin. Powered by Blogger.