Music: Umar M Shareef – Wata Ruga Song - BESTAREWA BlOG

Header Ads

Music: Umar M Shareef – Wata Ruga Song

<
Sabuwar wakar umar m shareef ta cikin fim din ” Wata Riga ” wace umar m shareef yayita bayan nura yayi.
Wata ruga wani film ne mai dauke da abubuwa kamar haka:- Nuna al adar fulani, tsafi, soyayya, da dai sauransu.
Jaruman Fim din sun hada:- hafsat idris barauniya,ali nuhu,rikadawa dadai sauransu.
Music: Nura M Inuwa – Wata Ruga Song
GA DAI KADAN DAGA CIKIN BAITIN WAKAR:-
– Watta rigu ruga
– Watta ruga na samu yarinyar fulani tashiga rai burinda nake Muyi Aure
– Kai na sannar a soyayya zo jani jani wata ruga zan koma inayi aure
– Soyayyace yau soyayyace
– Soyayyata gareki Mai riba ce
– Nayo nazari kin yimin tantance
– Halinmu yazo daya haka sa’a ce
– Ni nashirya zan sanyaki dariya
– Kema ki sakani zan zam mai cin moriya
– Nayi rawar gani cikin soyayya
– Tunda dake a yau natako hanya
– Mu Munchaba mu ake kalo bai daya
– Ga yar fillo gani dan hausa Guri daya
Kadan dai daga baitin wakar sai ku shiga domin dakkota ku saurara.DOWNLOAD MUSIC. mp3

No comments

Theme images by friztin. Powered by Blogger.