Music: Raddi By Ado Isa Gwanja - BESTAREWA BlOG

Header Ads

Music: Raddi By Ado Isa Gwanja

<
Sabuwar wakar ado gwanja kenan wace yayi raddi akan wani sarki Mai Suna ” Raddi ” wannan wakar fa gaskiya an tabo gwanja kuma yayi raddi dai dai abinda aka yi masa.
Da alamu an bata masa rai so sai shiyasa yayo raddi kan abin.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Wancan ba wannan ba
– Kubi wancan kubi ba wannan ba
– Aikinmu da naka da nawani ba dai ne ba
– Bani kida karamin lilisco zo daki ganga
– Da kalo bana kura ta guji karya
– Wani sarki ya taba sarkin zance
– Dik da cewa sarkin bai bar sallah
– Bai bar azumi ba
– Zakka bai daina ba
– To amma yace kar aji gwanja
– Nikuma gwanja bansan mai natare ba
Kun dai ji kadan daga cikin baitin wakar domin jinsauran sai ku dakkota


DOWNLOAD MUSIC HERE

No comments

Theme images by friztin. Powered by Blogger.