Saturday, 9 December 2017

Music: Nura M Inuwa – Hassada

Sabuwar wakar nura m inuwa kenan mai suna ” Hassada ” Allah ya rabamu da hassada gaskiya wakar tayi dadi sosai dan yadda tabugu.
Yadda wakar take shine.
GA DAI KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Ina kira gunku yan uwa
– Ku daina hassada
– Kumu daina hassada tunda kunga komai yana wucewa
– Kumu kyale duniya lammarinta tsoro yake sakawa
– Ita duniya budurwar wawace haka naji zance
– Haka hassada kamar takine acikin yayan itace
– Sannan mutabbata na tsaye ya wuce na kwance
– Sara da sassaka gamji aita….
Kudai ji kadan domin jin sauran sai ku sakko da ita zuwa wayoyinku.


DOWNLOAD MUSIC. mp3


EmoticonEmoticon