Music: Husaini Danko – Fadi Karki Raba - BESTAREWA BlOG

Header Ads

Music: Husaini Danko – Fadi Karki Raba

<
Sabuwar wakar husaini danko kenan mai suna ” Fadi Karki Raba Ni Ga Muradina ” gaskiya wakar tayi dadi sosai.
Mawaki husaini danko iya zuwarmuku da zafafan wakoki domin nishadantar daku masoya.
Idan kana neman kida a waka to ka nemi danko kaji sauti mai sa rawa ko bakai niyyaba.
GA DAI KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Mai kika sani akan So
– Soyayyace Mafari Kauna Ta hade
– Fadi karki raba Ni ga muradina
– Masana sukace so ke kamar hauka
– Fadi karka raba kaine muradina
– Masana sukace so ke kamar hauka
– Kambu nasaka zan tashi inyi rawa
– Inso ya zaka zan furta nayi kawa
– Danaji daka zai fiddani makuwa
– Taso ki rika – ni zaki raka – raina ki jika – kalma ki mun furicin da yaffi ruwa
Kuji da kadan daga cikin abinda wakar tazo muku dashi domin baku nishadi masoya.


DOWNLOAD MUSIC. mp3

No comments

Theme images by friztin. Powered by Blogger.