Music: Husaini Danko – Anisa Yar Fulani - BESTAREWA BlOG

Header Ads

Music: Husaini Danko – Anisa Yar Fulani

<
Sabuwar wakar husaini dako kenan mai suna ” Anisa ” yar fulani wakar gaskiya tayi dadi sosai sabi da yadda mawakin yabi salon wakar dan farantawa masoya rai da kuma masu sahiba mai suna ANISA kawai ku dakkota domin saurara.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Anisa sanu sarauniya fulanice mai assali tauraruwa saka ko ina
– Waza yaganki ya kasa razana
– Kamshin jikinki a rai na shin shina
– Na firgice da adonki zan tuna
– Yar sarki ce wasu zasu dan gana
– Anisa ke nanufo da maggana
– Kalma ta sonki na bayyana
Kunji dai kadan daga cikin baitin wakar domin jin sauran ku dakkota anan


.DOWNLOAD MUSIC. mp3

No comments

Theme images by friztin. Powered by Blogger.