Music: Husaini Danko – Akan So - BESTAREWA BlOG

Header Ads

Music: Husaini Danko – Akan So

<
Sabuwar wakar husaini danko ” Akan So Bani Kuka Dake ” gaskiya wakar tayi akan so komaima na iya faruwa dan so shi wata halitace dake zuwa.
A gaskiya husaini danko ya iya waka dan gaskiya yana burge masoyansa.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Akan so bani kuka dake kin mikan zuciya mallaki
– Akan so bani kuka da kai ka mikan zuciya mallaki
– Mafarki gaske zan mai dashi
– Kalami bana cin dasashi
– Na furta kinyi lale dashi
– Cikin so kin cire karsashi
– Amana ce gininso dashe
– Ki amsa na kusanto dashi
– Na miko karki watsar dashi
– A kalma nigamon arashi
Kunji dai kadan daga baitin wakar akan so ta husaini danko domin jin sauran ku dakkota kawai ku sauraraDOWNLOAD MUSIC HERE

No comments

Theme images by friztin. Powered by Blogger.