Friday, 8 December 2017

Music: Hamisu Breaker – Humaira Song

Sabuwar wakar hamisu breaker dorayi kenan mai suna ” Humaira ” wakar humaira kenan wace hamisu breaker yayi to gareku masoya hamisu breaker da kuma masu masoyiya humaira.
Gaskiya wakar tayi dadi sosai dan nasan kunsan mawakin indai wajan wakar soyayyace ya kware.
GA DAI KADAN DAGA CIKIN BAITIN WAKAR:-
– Humaira zomu zauna
– Na baki labari na
– Da ya kunshi so da kauna
– Ni dai kabarni bani sonka
– Ni hakuri na baka
– Dan bani ra’ayi na kauna
– So ya zamo akala
– Ki soshi so nagaske
– Gareki za ya nuna Kauna
Kun dai Ji Yadda wakar take tafiya shin mai zakuce ko wane sako zaku bayar zuwa ga wannan mawaki domin karamai karfin gyuwa.


DOWNLOAD MUSIC .mp3


EmoticonEmoticon