Monday, 4 December 2017

Music: Abdul D One – Dani Dake

Sabuwar wakar abdul d one kenan mai suna ” Dani Dake Allah ya hada ” wakar tayi dadi sosai dan yadda akai ruwan kalaman soyayya.
Sabuwa kenan wace muka sakarmuku yau daga nan shafin ArewaBlog.com kai ku saukar da wannan wakar domin saurara.
Ga KADAN DAGA BAITIN WAKAR :-
– Dani Dake Allah ya hada waza yaraba soyayya Itace tsakaninmu
– Dani dakai Allah ya hada waza yaraba soyayya itace tsakaninmu
– Burin Raina
– Samun wace ke sona
– Innai kuka sharemin kwallana
– Duka tinani kece komai nawa kece soyayya dake nake Fushi
Kadan dai daga ciki sauran kuma sai kunyo download kun saurara.

DOWNLOAD MUSIC HERE


EmoticonEmoticon