Audio: Ado Isa Gwanja – Yabon Ma’Aiki || Baban Fadima - BESTAREWA BlOG

Header Ads

Audio: Ado Isa Gwanja – Yabon Ma’Aiki || Baban Fadima

<
To jama’a barkanmu da kasancewa wannan lokacin da fatan kuna lafiya.
To shima gwanja yace ba za abarshi a bayaba shima ai ya iya yabon ma’aiki ida shima yazo domin baje fefensa domin wake Shugaba Fiyayyen Halita Annabinmu Annanbi Muhammad ( S.A.W ).
GA DAI KADAN DAGA CIKIN BAITIN WAKAR:-
– Baban Fadima mai ceto ranar kiyama mai alkausara annabi sannu farin jakada
– Duk abinda zan fara saina sanya Allah
– Wanda yake nufa sanda nakeso sai na kulla
– To yau gani zan yabi abban fadima batula
– Babu sani gareni ya Sarki Allah Yarda
Kadan dai daga cikin baitotin wakar sai ku dakko domin jin sauran.DOWNLOAD MUSIC

No comments

Theme images by friztin. Powered by Blogger.