Video: Sadik Sani Sadik – Son Banza Hausa Comedy - BESTAREWA BlOG

Header Ads

Video: Sadik Sani Sadik – Son Banza Hausa Comedy

<

To Jama’a barkanmu da sake saduwa a wannan satin yau ma mun sake zuwarmuku da sabon comedy na Pulse Hausa Nigeria.
Wanda jarumi sadik sani sadik yake hawa domin nishadantar da masoyansa dama jama’a domin Dakko wannan shirin to Ku biyomu.
Talla


Inda zakuga yadda jarumin naku ya samu rabon mari akan son Banza yayin da yayi musu kwaba suna shooting Dan yaga ana raba kudi kawai ba asa dashiba yaje yashiga ya bats musu shiri.Hahaha mai makon ace ya samu abinda yazo nema haha sai yasha da kyar ai kawai Ku sakko da wannan comedy din kusha dariya tare da sadik sani sadik.
Kawai koda yaushe kuna kasancewa da wannan shafin namu mai Albarka domin kawo muku abubuwan mask nishadantarwa da fadakarwa harma da labarai masu dadi.


LINK 1 DOWNLOAD VIDEOLINK 2 DOWNLOAD VIDEO

No comments

Theme images by friztin. Powered by Blogger.