Video: Sabon Nollywood Na Rahama Sadau – Sons Of The Galiphate Trailer - BESTAREWA BlOG

Header Ads

Video: Sabon Nollywood Na Rahama Sadau – Sons Of The Galiphate Trailer

<


Wannan wani sabon film din rahama Sadau ne Wanda takeyi a ciki zakuga yadda ake kulla chakwakiya da rudarwa.


Film din dai season ne wannan shine season 2 tallansa.Gaskiya yakamata ace kun nemi season 1 Dan kusha kallo kada Ku bari ya wuceku.Kuna Iya Neman wannan film din a YouTube domin Ku kalla.


Sons Of The Galiphate season 2.
DOWNLOAD VIDEO HERE

No comments

Theme images by friztin. Powered by Blogger.