Video: Nura M Ft Umar M – Larai Da Jummai Teaser || Maryam Yahaya Ft Garzali Miko - BESTAREWA BlOG

Header Ads

Video: Nura M Ft Umar M – Larai Da Jummai Teaser || Maryam Yahaya Ft Garzali Miko

<
Wakar Nura M Inuwa Tare Da Umar M Shareef Mai Suna ” Larai Da Jummai ” wato wannan wakar da sukai shine Akai Bidoyo dinta wanda manyan jarumannan suka hauta.
Wayanda Suka Hau Wakar Sune :-
Talla


Maryam Yahaya, Amal Umar, Garzali Miko, Abdul M Shareef Wayannan sune sunan

wayanda su ka hau wannan bidiyon wakar larai da jummai.

Maryam yahaya Itace Larai – Amal Umar Kuma Jummai

Garzali Miko Shiyake wake Larai Shikuma

Aabdul m shareef shiyake wake Jummai.

Gadai Tallan wakar ku fara Kalla kan ful din ta fito.


DOWNLOAD VIDEO HERE

No comments

Theme images by friztin. Powered by Blogger.