sabuwar waka Adamu Hassan nagudu Giants Fan Jini - BESTAREWA BlOG

Header Ads

sabuwar waka Adamu Hassan nagudu Giants Fan Jini

<
Sabuwar wakar adamu hasan nagudu mai suna ” Hanta Da Jini ” Gaskiya wakar tayi dadi sosai saima kun saurari wannan wakar sannan zakuji ku debi kalamai na kashe saurayi da budurwa.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
Talla


– Da ganinki dik jina tabari Hanta nata bugawa
– Jazaba daso na kamu idanuna nata kadawa

– Lamuni kewowa gani abincin so maza kiyajewa– Jinina nata kadawa hanta na zauzawa
Kawai yanzu kuyi maza ku dako wannan wakar domin saurara

DOWNLOAD MUSIC HERE

No comments

Theme images by friztin. Powered by Blogger.