Music: Zeeco Mighty – Ni Banso (prod By Dj ashrap) - BESTAREWA BlOG

Header Ads

Music: Zeeco Mighty – Ni Banso (prod By Dj ashrap)

<


Ni Banso wata wakace mai ban abin mamaki sabi da yadda aka bugata akan wani abu da ba ajin dadinsa yadda ake cin zarafin mata.


Gaskiya a wannan lokacin na yanzu ana cin zarafin mata yadda ya kamata kuma sabi da babu wayanda suka tsaya musu da kuma kananan yara.Dole Muyi aiki tukuru domin yaqi da cin zarafin mata da kananan yara.

Ni da kai/ku/ke zamu iya taka muhimmiyar rawa wajan rage faruwar hakan.

Ta Hanyar taimakawa da jinkai ga mutane marasa galihu.


Ko kuma kokarin wayar da kan mutane don
su fahimci hakan.

A Song By Zeeco Mighty K/Na’isa


DOWNLOAD MUSIC

No comments

Theme images by friztin. Powered by Blogger.