Jarumar Finafinan Hausa da tafi kowace jaruma karfi: Sha'awanatu Muhammad - BESTAREWA BlOG

Header Ads

Jarumar Finafinan Hausa da tafi kowace jaruma karfi: Sha'awanatu Muhammad

<
Muhammad kenan dauke da irin karfennan da karfafan maza(cikin mazan ma ba kowa bane zai iya dagawa ba) ke dagawa dan motsa jiki, gaskiya ta cancanci a bata kyautar karramawa a matsayin jaruma mace mafi karfi a masana'antar finafinan Hausa dan na tabbata Hadiza Gabon, Rahama Sadau, Nafisa Abdullahi, Fati Washa duk ba za su iya daga wannan karfe ba. Kai koda cikin jarumai maza ba kowane zai iyawa wannan karfen zuwa daya ba ya dagashi.

No comments

Theme images by friztin. Powered by Blogger.